A wata ziyarar da ke zama irinta ta farko a tarihi, shugaban kasar Siriya Ahmed al-Sharaa, ya gana da takwaransa na Amurka Donald Trump a fadar White House. Shugaba Donald Trump na Amurka ya gana da ...